IQNA - Kungiyar makoki ta ‘Bani Amer’ daya daga cikin manyan kungiyoyin makoki a kasar Iraki ta fara tattaki daga Basra zuwa Karbala a daidai lokacin da Arbaeen ke gabatowa.
Lambar Labari: 3493618 Ranar Watsawa : 2025/07/28
IQNA - A wani yunkuri na kara tabbatar da hadin kan musulmi, malaman sunna da Shi'a a yammacin jiya Asabar sun halarci sallar jam'i tare da takwarorinsu na shi'a a hubbaren Imam Husaini (AS) da ke birnin Karbala na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3493610 Ranar Watsawa : 2025/07/27
IQNA – Masu ziyara Imam Husaini sun gudanar da bukukuwan daren Juma'a na karshe na watan Muharram a masallatai masu alfarma da kuma kusa da hubbaren Imam Husaini da Sayyiduna Abbas (amincin Allah ya tabbata a gare su).
Lambar Labari: 3493602 Ranar Watsawa : 2025/07/25
IQNA – A bana, shekara ta shida a jere, matasan ‘yan Shi’a na Khoja na kasar Tanzaniya sun gudanar da nune-nunen Muharram da ya mayar da hankali kan ‘Dauriyar Sayyida Zeynab (SA)’.
Lambar Labari: 3493586 Ranar Watsawa : 2025/07/22
Imam Husaini (AS) a cikin Kur'ani/3
IQNA – Imani da Raj’ah ta Imam Husaini (AS) tare da sahabbansa na hakika yana dauke da fa’idodi masu yawa na ruhi da dabi’a.
Lambar Labari: 3493574 Ranar Watsawa : 2025/07/20
IQNA - Imam Husaini (AS) ya karanta aya ta 23 a cikin suratul Ahzab, wadda take magana kan amincin alkawarin muminai, sau da dama wajen bayyana halin sahabbansa.
Lambar Labari: 3493567 Ranar Watsawa : 2025/07/18
IQNA - Tawagar Haramin Imam Husaini (AS) karkashin jagorancin Alaa Ziauddin, babban mai kula da gidan adana kayan tarihi na husain, ta ziyarci sashen addinin musulunci na gidan kayan tarihi na kasar Birtaniya da ke birnin Landan.
Lambar Labari: 3493566 Ranar Watsawa : 2025/07/18
IQNA – An fara gudanar da tattakin Arbaeen na shekara ta 1447 a hukumance, inda mahajjata suka taso da kafa daga Ras al-Bisheh da ke yankin Al-Faw a kudancin kasar Iraki, zuwa birnin Karbala
Lambar Labari: 3493544 Ranar Watsawa : 2025/07/14
Nasiru Shafaq:
IQNA - Wani mai shirya fina-finai ya bayyana cewa, waki’ar Ashura tana da karfin da za ta iya haifar da kyawawan halaye, almara, da tunanin dan Adam a fagen wasan kwaikwayo, kuma ya kamata a yi amfani da su ta hanyar kirkire-kirkire, ya kuma ce: Mu mayar da al’adun Ashura zuwa harshen duniya ta fuskar ayyukan ban mamaki.
Lambar Labari: 3493525 Ranar Watsawa : 2025/07/11
IQNA – Wani malamin jami’ar Iran ya bayyana cewa Imam Sajjad (AS) limamin Ahlul bait na hudu ya taka muhimmiyar rawa wajen kiyaye sakon Karbala da tunkarar farfagandar gwamnatin Umayyawa ta hanyar wa’azi da addu’o’i da koyarwar da’a.
Lambar Labari: 3493513 Ranar Watsawa : 2025/07/08
IQNA - Shugaban kungiyar ‘yan jarida ta Karbala reshen Mo’alla ya bayyana cewa: Yawan kafafen yada labarai da suka halarci taron na Muharram a Karbala ya zarce 600 tun daga lokacin da aka kafa tutar Imam Husaini (AS) har zuwa ranar Ashura.
Lambar Labari: 3493511 Ranar Watsawa : 2025/07/07
IQNA – Wakilin babban magatakardar MDD ya ce birnin Karbala mai tsarki na kasar Iraki yana da matsayi na musamman a zuciyar kowa.
Lambar Labari: 3493508 Ranar Watsawa : 2025/07/06
IQNA – Dubban daruruwan mutane ne suka hallara a birnin Karbala na kasar Iraki a jajibirin ranar Ashura domin tunawa da shahadar Imam Husaini (AS), a daya daga cikin manya-manyan bukukuwan addini na kalandar Musulunci.
Lambar Labari: 3493507 Ranar Watsawa : 2025/07/06
IQNA - Malamin makarantar Qum a wajen bukin farfaɗo da daren Ashura ya yi ishara da wasu daga cikin halayen sahabban Imam Husaini (AS) da kuma waɗanda suke kan wannan tafarki, inda ya bayyana waɗannan siffofi ta hanyar kawo ayoyin kur’ani mai girma.
Lambar Labari: 3493506 Ranar Watsawa : 2025/07/06
IQNA - Wani malamin addinin Islama na kasar Sweden ya ce dangane da yunkurin Imam Husaini (AS): Mabiya dukkanin addinai da mazhabobi suna kaunar wannan Imam mai shahada, kuma sakon yunkurinsa bai takaita ga wani addini ko kungiya ba.
Lambar Labari: 3493505 Ranar Watsawa : 2025/07/05
IQNA - Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya jaddada cewa: Imam Husaini (AS) ya aiwatar da tafarkin girmamawa da gaskiya da ikhlasi tare da isar da ita gare mu ta yadda za mu fahimci cewa maza da mata suna da alhakin yakin gaskiya da karya.
Lambar Labari: 3493502 Ranar Watsawa : 2025/07/05
IQNA - "Meitham Al-Zaidi" Kwamandan Birgediya Abbas ya sanar da cewa, sojojin birgediya 1,000 tare da masu aikin sa kai za su shiga aikin samar da tsaro a bikin Ashura na Imam Husaini.
Lambar Labari: 3493499 Ranar Watsawa : 2025/07/04
IQNA - Bangaren sanyaya da ke da alaka da sashen ayyukan fasaha da injiniya na hubbaren Imam Husaini (AS) ya sanar da aiwatar da wani shiri na musamman na samar da lafiya da dadi da kuma dacewa da jin dadin masu ziyara a lokutan juyayin watan Muharram.
Lambar Labari: 3493498 Ranar Watsawa : 2025/07/04
Imam Husaini (AS) a cikin kur'ani / 2
IQNA – Zaluncin da Imam Husaini (AS) ya fuskanta a fili yake kuma yana da zurfi ta yadda za a iya daukarsa a matsayin bayyanar wasu ayoyin kur’ani mai girma.
Lambar Labari: 3493497 Ranar Watsawa : 2025/07/04
IQNA - Majiyoyin ma'aikatar ba da agaji ta kasar Masar sun sanar da rufe masallacin Imam Husaini (AS) na wucin gadi da ke birnin Alkahira, wanda aka fi sani da Masallacin Imam Husaini (AS) a ranar 5 ga Yuli, 2025, wato ranar Ashura a wannan kasa.
Lambar Labari: 3493491 Ranar Watsawa : 2025/07/02